*ZANKULA DA HARKAR TSARO INSHA ALLAH INJI SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.*
Bani da Burin Da Yafi Naga Na Samar Da Tsaro a Jihar Zamfara
Domin Inajin Bakin Cikin Yanda Ake kashe Mana Yan'uwa a Zamfara Dakuma Garkuwa Da Mutane Waton ( Kidnapping) a Harshin Turanchi Duk Al'ummar Da Ba Tsaro To Kwanchiyar Hankali Baya Tare Da Su kuma Duk kudinka inba Tsaro A jiha To Bazaka iya Chin moriyar Abunka Ba Ahalin Yanzu A jihar Zamfara Kana chikin Gidanka Amma Baka tsiraba Azo A daukeka ko Adauke Iyalinka Haka Zalika Wurin kasuwanchi Shima Basu Ragaba Makarantu ma haka Uwa uba kauyuka Sai Dai muche Innalillahi Wainna ilaihir Raji'un Ku da garinku Azo a Kora Ku To Da Izinin Allah Da Munsamu Nasara a 2019 Harkar Tsaro itache Abu Na Farko Da Zan Fara kulawa dashi.
Allah Yabamu Zaman lafiya Ameen Summa Ameen
Sako Daga
*Sen. Saidu Muhammad Dansadau* Dantakarar Gomnan Jihar Zamfara a karkashin Jam'iyar Cheton Al'umma Waton National Rescue Movement NRM Mai Alamar Zuma
Programmers Association of Zamfara state 👨💻👩💻
Comments
Post a Comment