Mai karatu jiya nazagaya acikin garin gusau inda idanuna suka nuna mini abin farin ciki ganin cewar 'yan uwana sungane gaskiya sunyo inda zasuci gajiyar mulkin dimocradiya.
Ako ina kabi sai kadinga yin Arba da walk-side billboard na mai girma dan takarar Governor zamfara wato Sen. Saidu Muhammad Dansadau
Abin hawansu ma ba abarshi Abaya ba kama daga motoci har izuwa mashuna duk zaka gansu dauke da stickers din mai girma Sen. Saidu Muhammad Dansadau
Bangon gidaje ma kuwa su ko maganarsu ba ayi domin kuwa kusan duk dauke suke da posters dinshi
Masha Allah!! Masha Allah!!
Tabbas inada tabbacin cewar zamfara state 2019 sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau.
Programmers Association of Zamfara State.
Comments
Post a Comment