ZANKULA DA HARKAR RUWA IDAN HAR ALLAH YA BANI GOVERNOR 2019 INSHA ALLAH INJI SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.
Bani Da Burin Da Yafi Naga Na Samar Da Ruwan Sha Ingantattu A Zamfara, Domin Inajin Bakin Cikin Safiya Ta Waye Amaimakon Kaga Yaro Yanufi Hanyar Zuwa Makaranta Sai Yanufi Hanyar Nemawa Uwayensa Ruwan Sha Gaskiya Wannan Abun Yana Ban Haushi Wanda Koda Yaushe Banida Buri Irin Naga Na Inganta Rayuwar Jihata Ta Zamfara. A Koda Yaushe Ruwa Sun Kasance Tamkar Sune Rayuwa Ta Dan Adam Idan ba Ruwa ba Rayuwa, Da Wannan Dalilin ne Yasa Nakeso Na Kula Da Ruwa Insha Allah Domin Matsalar Ruwa Ta Zama Tamkar Matsala Abar ‘Kawa Koda Yaushe Bani Burin Gina Gida Ko Na Hau Mota Illah Naga Na Inganta Yankina Da Ababen More Rayuwa Kamar Yanda Sauran Makwotanmu Suke Irinsu Sokoto, Kebbi Kaduna, Katsina Da Dai Sauran su. Wannan Shine Burina Insha Allah Ina Rokon Allah Ya Cika Muna Wanann Buri Namu Na Alheri.
Ameen.
Gwamnan Gobe Da Yardar Allah Taken Babanmu Shine: *RUWA RUWA BABA* ZAMU SHA RUWA DA KYAU INSHA ALLAH.
_PROGRAMMERS ASSOCIATION OF ZAMFARA STATE 👩💻👨💻_
Comments
Post a Comment