Tabbas wannan haka yake mai karatu samunshi acikin fagen siyasar wannan jaha tamu ba karamin abin alfahari bane ga zamfarawa gabaki daya duba ga wadan nan Abubuwan Na Alheri Da Yazu muna Dasu A In Allah Yabamu Nasara A zaben 2019.
1. INGANTA HARKAR TSARO A JIHAR ZAMFARA BAKI DAYA
2. INGANTA HARKAR LAFIYA JARI A JIHA
3. INGANTA HARKAR NOMA TUSHIN ARZIKI.
4. HABBAKA TATTALIN ARZIKI A JIHA
5. INGANTA HARKAR KASUWANCI A JIHA
6. UWA UBA HARKAR KARATU TUNDAGA MATAKIN FURAMARI HAR IZUWA JAMI'A
7. SAMARWA DA MATASA AIKINYI DA MATA
8. GAIRAN GARI KO BA AMA MAGANA BIRNI KWALKWAL KARKARA SALAMU ALAIKUM .
NRM CHETON AL'UMA
Programmers Association of Zamfara State
Comments
Post a Comment