Skip to main content

Senator Saidu Muhammad Dansadau Speech on his campaign at Filin Jirgi

You can watch the video of Sen. Saidu Muhammad Dansadau at Zamfara State NRM campaign on 02/12/2018


To download the video via this link: http://www.mediafire.com/file/1b0pyobmuc2fza5/VID-20181203-WA0070.mp4/file

Comments

Popular posts from this blog

FAHIMTAR DA MUKAYI WA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

FAHIMTAR DA MUKA YIWA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU Bayan kammala nazari da bincike tare da tuntuba  da neman shawarwari cewa a halin da siyasar jihar Zamfara take ciki a yau, babu wani mutum wanda ya cancanta da jagorancin jihar a 2019 don ceto al’ummar Zamfara sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau, Gamji sha sassaka, gagara tarkon mahassada, sawun giwa badda na rakumi, bauna mai tafiyar kasaita, gugar karfe garnakaki, hadarin sama sai saurare, madugun nasara, sadauki, adili, mai gaskiya da rikon amana, haziki, jarumi, mai juriya, mai hikima, mai hakuri,  mai son zaman lafiya, mai farin jini abokin kowa, gogaggen dan siyasa kuma masanin siyasar zamani, mai tausayin talakawa da kishin al’ummar jihar Zamfara, masanin makamar aiki, mai kyakkyawar manufa kuma dattijo a furucinsa da ayyukansa tare da dalilan da yasa muka zabe shi a matsayin wanda ya kamata mu mara wa baya domin cimma kuduroran da muka sanya wa gaba. Sako Daga........ Programmers Association...

Sen. Saidu Muhammad Dansadau: The Man of Integrity

The responsibility of every good citizen is to help in developing his state like Sen. Saidu Muhammad Dansadau To be part of making a good leadership is equally a responsibility of a good citizen. Just as it is, making a formidable foundation that will reflect a good future. And your determination and courageous mind will not be put in vain. Be rest assured with  Sen. Saidu Muhammad Dansadau you will have a better place to live, share and interact with one another with peaceful coexistence between government and people, rich and poor, old and young and work together to improve the economic standard of our state. Creating job opportunities and enhancing welfare of workers. The 2019 election is going to be a campaign of ideas and slogans. It should be about ideas versus no ideas, the future versus the present and the past before the past, helping many versus helping few.... Programmers Association of Zamfara State.

DANSADAU STUDENTS ENLIGHTMENT FORUM

    Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Tare da Dantakarar Governor Zamfara State karkashin jam’iyya NRM National Rescue Movement  Waton Sen. Saidu Muhammad Dansadau     Suna  Farin Chikin gayyatar Al’ummar Jihar zamfara Zuwa Wajen Taro Wadda za’ayi kamar haka Rana:5th February 2019  Dakin Taro : maryam multipurpose  Hall Gusau / Tudun wada zamfara State Time: 9:00 🕘   For more Information contact Us  08034213555/07068519179  Programmer Association of zamfara state 👩‍💻👨‍💻*