Sen. Saidu Muhammad Dansadau ya jinjinawa Ma'aikatan jahar Zamfara, Acewar Sa Ma'aikata Sune Mutane Na Farko Da Zasuji Dadin Mulkinsa Bayan An Shawo Kan Matsalar Tsaro A Cikin Jahar Insha Allahu.
Dadi Da Kari Mai girma Gwamnan Gobe Sen. Saidu Muhammad Dansadau Ya Sha Alwashin Cewa Shine Gwamna Na Farko Acikin Arewacin Nigeria Wanda Zai Fara Biyan Ma'aikatan Jaharsa Naira 30,000 Insha Allahu.
Sako Daga
Programmers Association of Zamfara state 👨💻👩💻
Comments
Post a Comment