BANI DA WANI BURI DAYAFI NAGA MAHAIFARMU DA JAHARMU TA ZAMFARA TA SAMU ZAMAN LAFIYA INJI SANATA SAIDU MUHAMMAD DANSADAU
Duba Da Yanda Tashin Hankula Suke Ta Faruwa A Jaharmu Ta Zamfara Take Ahalin Yanzu Wanda Sanin Kowa ne Ada Munfi Kowace Jaha Zaman Lafiya Da Kuma Jindadin Rayuwa Sabanin Hakan A Yanzu Jahar Mai Cike Da Tarihin Gaske Muna Cikin Wani Iftila’i Daya Fado Muna Wanda Muke Rokon Allah Sarki Ya Dauke Muna Shi Yabamu Zaman Lafiya A Jaharmu Babu Abunda Zamuce Sai Dai Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un. Raina Yakanyi Matukar Baci A Duk Lokacin Da Naji Ance Anzubar Da Jinin Yan Uwanmu Masoyanmu Nakan Zubda Hawaye na Na Kuma Roka Masu Allah Yafiddasu A Cikin Halin Da Suke Ciki.
Garin Tsafe Yazama Tamkar Mahaifa Agareni Hakama Garin Maru Da Anka Da Sauran Garuruwan Da Wannan Masifa Ta Shafa Banida Wata Jaha Datafi Jahata Ta Zamfara Ina Alfahari Da Ita Ina Jindadin Alheri Ya Sameta Haka Kuma Inajin Bakin Cikin Abunda Ke Faruwa Da Ita Banida Wani Abu Wanda Yafi Naci Gabda Da Rokama Mahaifata Mahaifarmu Zaman lafiya Mai Dorewa. Ya Allah Kazama Gatanmu Dama Nigeria Baki Daya.
Ya Allah Save Zamfara People.
Programmers Association of Zamfara state π¨π»π©π»
Comments
Post a Comment