KODA YAUSHE BURIN Sen. Saidu Muhammad Dansadau SHINE SAMAR DA AIKIN YI GA DINBIN MATASAN JIHAR ZAMFARA.
Abin Tashin Hankali Ne Da Firgici Daban Tsoro Idan Har Matasa Basuda Aikin Yi Zasu Iya Zama Komai "Yan Fashi, Kidnapers Yan Mafia Daidai Sauran Su. Hakan Na Faruwa Ne Dalilin Rikon Sakainar Kashi Da Shugabannin Baya Dana Yanzu Sukayi Bangaren Gudanar Mulki Ga Al'ummar Jahar ZAMFARA Baki Daya.
Mulkin Sen. Saidu Muhammad Dansadau Zai Gudanar Da Matukar Kebo Matsalar Aikin Yi Ga Al'umma Da Matsalar Da Ke Haifar Da Rashin Zaman Lafiya Da Ayukka Marasa Kyau Ga Matasa.
Gwanatin Da Sen. Saidu Muhammad Dansadau Yakeson Kafawa Zata Nemo Hanyoyin Aikinyi Cikin Hanzari, Domin Kawo Cigaban Jihar Mu Ta ZAMFARA Da Kawar Da Batun Rashin Aikin Yi Ga 'Ya'yan Bayanmu Masu Tasowa Yanzu.
ZAMFARAWA Taimakon Daya Kamata Muyiwa Kanmu Da Kanmu Shine Muba Sen. Saidu Muhammad Dansadau Kuri'ar Zabe Mai Zuwa Na 2019 Domin Ya Zamo GOVERNOR A Jihar ZAMFARA
Tareda Fatan Ubangiji Allah Yashige Mana Gaba Yabamu Sa'a Amin.
CETO!!! 2019 INSHA ALLAH
Comments
Post a Comment