INA MATASA! INA MATASA!! INA MATASA!!!
Ina matasa Musamman Na jihar Zamfara To Ga Namu Sen. Saidu Muhammad Dansadau
Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau A Jam'iya Mai Alamar Zuma Waton National Rescue Movement (NRM) Domin:
1. Inganta Harkar Tsaro A Jihar Zamfara
2. Domin Samun Aikin Dogaro Da kai Domin Rage radadin Talauchi
3. Samar da Tallafi Ga Matasa Wurin Harkar Makaranta
4. Samar da Aikin Yi Na Force ๐ฎ♂ Gamasu Ra'ayin shiga ta hanya mai sauki
5. Samarda Kayan Sport Gamasu Yin Wasan Kwallo Domin Rage Ta 'ammali Da miyagun kwayoyi
6. Ina Matasanmu Masu Sha'awar kasuwanchi To kuma Ba'a barku A baya Ba Anyi Tanade Tanade Domin Tallafawa Harkar kauswanchi A jihar Zamfara
Yi Amfani Da kuri'arka Domin Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau a 2019
ALLAH NE GATAN SEN. DANSADAU
SAKO DAGA
Programmers Association of Zamfara state ๐ฉ๐ป๐จ๐ป
Comments
Post a Comment