Ina Iyayen mu Mata Na jihar Zamfara To Ga dama Ta samu Kuyi Amfani Da kuri'arku Domin Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau Amatsayin Gwamnan Jihar Zamfara 2019.
SAKON SEN. SAIDU DANSADAU WAJENKU MATAN JIHAR ZAMFARA:
Zamuyi iya kokarin mu wajen kare hakkokin mata da muradinsu a duk inda yakamata haka zalika zamu tallafawa mata wajen rage radadin talauci da zaman banza ta hanyar samar da sana'o'in dogaro da kai, samar da hanyoyin koyawa mata Sana'o'in hannu da basu tallafin jari domin su dogara da kansu.
Haka zalika kizabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Samun inganchin Tsaro A Jiharmu Garki Manta Da Abubuwan Da jam'iya Mai Mulki Take Fada Akanku Ai Ansan Da Anbaku Sabulu Lokachin Zabe Da 500 Zaku Saida kuri'arku To Ya kamta Musan Darajar Kuri'a Ku Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Share muku Hawaye 2019 Insha Allah.
Comments
Post a Comment