Ilimi Muhimmin Abu Ne Kuma Shine Ginshikin inganta Rayuwar Jama'a Da Cigaban Ko wache Al'umma Amma Duk Da Haka Rashin Samun Tallafin karatu Ga Yaranmu Da Matasanmu Yana Kawo Tarnaki Ga Wasu Masu karamin Karfi Wajen Samun Ilimi. Wannan Yasa Mukayi Kwararran Tanade Tanade Domin Tallafawa Al'ummar Jihar Zamfara Akan Sha'anin Ilimi Idan Allah Ya Bamu Nasara. Zanyi Iya Kokarina Wajen Samar da Karin Yawan Masu Ilimi A Wannan Jaha Tamu Ta Hanyar Tallafawa Masu Karamin Karfi Don Ganin Sun Samu Ilimi , kuma Wannan Har Zuwa Matasanmu Maza Da Mata Fatan Allah Yabamu Nasara Ameen .
Daga Bakin
*Sen. Saidu Muhammad Dansadau*
Dantakarar Gwamna Zamfara 2019 NRM Cheto
Programmers Association of Zamfara state π¨π»π©π»
Comments
Post a Comment