Zamfara State
“Home of Agricultural Products”
Farming is Our Pride.
Tabbas Lokachi Yayi Da Manoma Zasu Farka Daga Bacci Domin Samun Wannan Garabasa Yi Amfani Da Kuri'arka Dan Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau
Ina Manoman Jihar Zamfara To Ga Naku Sen. Saidu Muhammad Dansadau Kuzabi Dattijo Domin Samun Ingantaccjiyar Aikin Noma A Jiharmu Ta Zamfara Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Samun :
1. Tallafi Gamarasa Karfi Wurin Aikin Noma
2. Samun Taki Kyauta
3. Samun Kayan Aiki Irin Na Zamani Domin Yin Aiki A saukake
4. Dadi Da kari Noman Rani
5. Bada iri Na Zamani Domin inganta Harkar Noma A jiharmu
Zabi Dattijo Domin Samun Wannan Garabasar.
Sako Daga:
Programmers Association of Zamfara state π¨π»π©π» .
Comments
Post a Comment