```Ina Mae amfani da Wannan dama domin inyi kira na Musamman zuwa ga al'ummar jahata ta Zamfara Dacewa duk wanda bai karbi katin sa na zabe ba wato (Voter’s Card) to ya hanzarta Izuwa Offishin Hukumar zabe (INEC) na Karamar hukumarsa domin ya karba....
Wadanda sukayi Sabo, da wadanda nasu ya bata suka kai qorafi, dukkansu sun zama Ready.
Kada mu manta dacewa Katin mu na zabe (Voter Card) shine 'yan cinmu, kuma ta hanyarsa kadaine zamu iya Zaben Shuwagabanni na gari wadanda suke son Cigabanmu da Cigaban Jahar mu baki daya....
Voter Card is Ready...
Ur Voter Card is ur Right...
Go and Collect ur Voter Card.....```
*ALLAH NE GATAN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.*
PROGRAMMERS ASSOCIATION OF ZAMFARA STATE 👨💻👩💻
Comments
Post a Comment