Skip to main content

Zan Kula Da Harkar Lafiya Idan Allah ya Yarda.......

Assalamu alaikum

Al’ummar jahar Zamfara masu girma da daraja, Ni Sen. Saidu Muhammad Dansadau ina mai sanar daku cewe Idan Allah ya bamu nasara a Zaben 2019 zanyi iya kokari na bada kulawa sosai a kan harkar Lafiya duba ga rashin kulawar Gwamnati a harkar, Idan Allah ya yarda zamuyi Iya Kokarinmu na mun samar da Asibitoci a cikin Birni Da Karkara dake fadin Jihar Zamfara, Bayan haka zamu bada Magunguna Kyauta Ga marasa lafiya da wadanda basu da karfi Da Izinin Ubangiji.

Ku zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau domin ceton Jihar Zamfara.

Sako Daga:
Programmers Association of Zamfara StateπŸ‘©‍πŸ’»πŸ‘¨‍πŸ’»

Comments

Popular posts from this blog

Gwarzo Uban Mazaje......

Assalamu Alaikum. Muna Godiya Ga Allah Subhanahu Wata'Alah Daya Bamu Sen. Saidu Muhammad Dansadau Namiji A jiharmu Muna Godiya Sen. Dansadau Bisa Ga kukanmu Da Kakai a Wurin Mr. President Muhammadu Buhari Akan Sha'anin Tsaro Da Ya'addabe mu a jiharmu ta Zamfara Yanzu haka Sanadiyar Kai Kukanmu a Wurin Buhari. Buhari ya yayi izni afara aiki gadan gadan Muna Da hakikanin Kafi Governor Yanzu Jin Zafin Abunda yake faruwa a Jihar Zamfara Allah yabaka Nasara a 2019 saboda Ba kamar Sen. Dansadau a ‘Yantakarar Governor a Jihar Zamfara. Programmers Association of Zamfara state πŸ‘¨‍πŸ’»πŸ‘©‍πŸ’»

DANSADAU STUDENTS ENLIGHTMENT FORUM

    Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Tare da Dantakarar Governor Zamfara State karkashin jam’iyya NRM National Rescue Movement  Waton Sen. Saidu Muhammad Dansadau     Suna  Farin Chikin gayyatar Al’ummar Jihar zamfara Zuwa Wajen Taro Wadda za’ayi kamar haka Rana:5th February 2019  Dakin Taro : maryam multipurpose  Hall Gusau / Tudun wada zamfara State Time: 9:00 πŸ•˜   For more Information contact Us  08034213555/07068519179  Programmer Association of zamfara state πŸ‘©‍πŸ’»πŸ‘¨‍πŸ’»*

SAMUN DAN SIYASA IRIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU BA KARAMIN ABIN ALFAHARI BANE GA ZAMFARAWA

Tabbas wannan haka yake mai karatu samunshi acikin fagen siyasar wannan jaha tamu ba karamin abin alfahari bane ga zamfarawa gabaki daya duba  ga wadan nan Abubuwan Na  Alheri Da Yazu muna Dasu A In Allah Yabamu Nasara A zaben 2019.   1. INGANTA HARKAR TSARO A JIHAR ZAMFARA BAKI DAYA   2. INGANTA HARKAR LAFIYA JARI  A JIHA   3. INGANTA HARKAR NOMA TUSHIN ARZIKI. 4. HABBAKA  TATTALIN ARZIKI A JIHA 5. INGANTA HARKAR KASUWANCI A JIHA   6. UWA UBA HARKAR KARATU TUNDAGA MATAKIN FURAMARI HAR IZUWA JAMI'A   7. SAMARWA DA MATASA AIKINYI DA MATA   8. GAIRAN GARI KO BA AMA MAGANA BIRNI  KWALKWAL KARKARA SALAMU ALAIKUM . NRM CHETON AL'UMA Programmers Association of Zamfara State   ‍