Mai Girma Senator Saidu Muhammad Dansadau, Yana Amfanai da Wannan Damar Mai Albarka Domin Ya Isar da Sakon Sa Na TA’AZIYYAH Zuwa Ga Iyalan Marigayi Mai Girma Tsohon Shugaban Kasa Wato Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, Da Kuma Gwamnatin jihar Sokoto da Fadar Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Dr. Sa'ad Abubakar III da Daukacin Al'ummar Jihar Sokoto Da Nigeria Baki Daya Akan Rashin Sa Da Mukayi Wanda Managarcin Dattijo ne, Haziki, Kuma Babban Abun Koyi Ga Yan Baya. Allah Ya Gafarta Masa Ya Sanya Haske a Cikin Kabarin Sa Ya Kuma Albarkaci Zuri’arsa. Ameen
Sako Daga Sen. Saidu Muhammad Dansadau.
Programmers Association of Zamfara state 👩💻👨💻
Comments
Post a Comment