Skip to main content

Posts

Showing posts from 2018

RUWA RUWA RUWA BABA!!!

 ZANKULA DA HARKAR RUWA IDAN HAR ALLAH YA BANI GOVERNOR 2019 INSHA ALLAH INJI SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.                    Bani Da Burin Da Yafi Naga Na Samar Da Ruwan Sha Ingantattu A Zamfara, Domin Inajin Bakin Cikin Safiya Ta Waye Amaimakon Kaga Yaro Yanufi Hanyar Zuwa Makaranta Sai Yanufi Hanyar Nemawa Uwayensa Ruwan Sha   Gaskiya Wannan Abun Yana Ban Haushi Wanda Koda Yaushe Banida Buri Irin Naga Na Inganta Rayuwar Jihata Ta Zamfara. A Koda Yaushe Ruwa Sun Kasance Tamkar Sune Rayuwa Ta Dan Adam Idan ba Ruwa ba Rayuwa, Da Wannan Dalilin ne Yasa Nakeso Na Kula Da Ruwa Insha Allah Domin Matsalar Ruwa Ta Zama Tamkar Matsala Abar ‘Kawa Koda Yaushe Bani Burin Gina Gida Ko Na Hau Mota Illah Naga Na Inganta Yankina Da Ababen More Rayuwa Kamar Yanda Sauran Makwotanmu Suke Irinsu Sokoto, Kebbi Kaduna, Katsina Da Dai Sauran su. Wannan Shine Burina Insha Allah Ina Rokon Allah Ya Cika Muna Wanann Buri Namu Na Alheri. Ameen....

Sako Na Musamman Zuwa Ga Ma’aikatan Jihar Zamfara

 Sen. Saidu Muhammad Dansadau ya jinjinawa Ma'aikatan jahar Zamfara, Acewar Sa Ma'aikata Sune Mutane Na Farko Da Zasuji Dadin Mulkinsa Bayan An Shawo Kan Matsalar Tsaro A Cikin Jahar Insha Allahu. Dadi Da Kari  Mai girma Gwamnan Gobe Sen. Saidu Muhammad Dansadau Ya Sha Alwashin  Cewa Shine Gwamna Na Farko Acikin Arewacin Nigeria Wanda Zai Fara Biyan Ma'aikatan Jaharsa Naira 30,000 Insha Allahu. Sako Daga Programmers Association of Zamfara state 👨‍💻👩‍💻

TA’AZIYYAH!!! TA’AZIYYAH!!! TA’AZIYYAH!!!

Mai Girma Senator Saidu Muhammad Dansadau, Yana Amfanai da Wannan Damar Mai Albarka Domin Ya Isar da Sakon Sa Na TA’AZIYYAH Zuwa Ga Iyalan Marigayi Mai Girma Tsohon Shugaban Kasa Wato Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, Da Kuma Gwamnatin jihar Sokoto da Fadar Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Dr. Sa'ad Abubakar III da Daukacin Al'ummar Jihar Sokoto Da Nigeria Baki Daya Akan Rashin Sa Da Mukayi Wanda Managarcin Dattijo ne, Haziki, Kuma Babban Abun Koyi Ga Yan Baya. Allah Ya Gafarta Masa Ya Sanya Haske a Cikin Kabarin Sa Ya Kuma Albarkaci Zuri’arsa. Ameen Sako Daga Sen. Saidu Muhammad Dansadau. Programmers Association of Zamfara state 👩‍💻👨‍💻

BANI DA WANI BURI DAYAFI NAGA MAHAIFARMU DA JAHARMU TA ZAMFARA TA SAMU ZAMAN LAFIYA INJI SANATA SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

Duba Da Yanda Tashin Hankula Suke Ta Faruwa A Jaharmu Ta Zamfara  Take Ahalin Yanzu Wanda Sanin Kowa ne Ada Munfi Kowace Jaha Zaman Lafiya Da Kuma Jindadin Rayuwa Sabanin Hakan A Yanzu  Jahar  Mai Cike Da Tarihin Gaske Muna Cikin Wani Iftila’i Daya Fado Muna Wanda Muke Rokon Allah Sarki Ya Dauke Muna Shi Yabamu Zaman Lafiya A Jaharmu Babu Abunda Zamuce Sai Dai Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un. Raina Yakanyi Matukar Baci A Duk Lokacin Da Naji Ance Anzubar Da Jinin Yan Uwanmu Masoyanmu Nakan Zubda Hawaye na Na Kuma Roka Masu Allah Yafiddasu A Cikin Halin Da Suke Ciki. Garin Tsafe Yazama Tamkar Mahaifa Agareni Hakama Garin Maru Da Anka Da Sauran Garuruwan Da Wannan Masifa Ta Shafa Banida Wata Jaha Datafi Jahata Ta Zamfara Ina Alfahari Da Ita Ina Jindadin Alheri Ya Sameta Haka Kuma Inajin Bakin Cikin Abunda Ke Faruwa Da Ita Banida Wani Abu Wanda Yafi Naci Gabda Da Rokama Mahaifata Mahaifarmu Zaman lafiya Mai Dorewa. Ya Allah Kazama Gatanmu Dama Nigeria Baki Daya. Ya...

Gwarzo Uban Mazaje......

Assalamu Alaikum. Muna Godiya Ga Allah Subhanahu Wata'Alah Daya Bamu Sen. Saidu Muhammad Dansadau Namiji A jiharmu Muna Godiya Sen. Dansadau Bisa Ga kukanmu Da Kakai a Wurin Mr. President Muhammadu Buhari Akan Sha'anin Tsaro Da Ya'addabe mu a jiharmu ta Zamfara Yanzu haka Sanadiyar Kai Kukanmu a Wurin Buhari. Buhari ya yayi izni afara aiki gadan gadan Muna Da hakikanin Kafi Governor Yanzu Jin Zafin Abunda yake faruwa a Jihar Zamfara Allah yabaka Nasara a 2019 saboda Ba kamar Sen. Dansadau a ‘Yantakarar Governor a Jihar Zamfara. Programmers Association of Zamfara state 👨‍💻👩‍💻

Zamfara Insecurity: Declare State of Emergency- Senator Saidu Muhammad Dansadau advise FG

An elder statesman Senator Saidu Mohammed Dansadau  has raised the alarm that the entire zamfara state is rampaged by armed bandits, called federal government to declare state of emergency to save the state. Addressing a press conference  today in Gusau senator Dansadau disclosed that no where is safe in Zamfara state. According to him,something urgent need to be done, in a very serious note,people of Zamfara state were  unfairly treated by the federal government security situation has become worth. He said if President Muhammad Buhari wanted to bring an end to insecurity in the state, something need to be done seriously and advised him to declare state of emergency in the state. He maintained that as a result of the activities of armed bandits who operate all round and kills,rapes and destroys properties ,his party NRM has suspended its state wide campaign till further notice. He revealed that the suspension of campaign was to sympathize,as solidarity and su...

Zan Kula Da Harkar Lafiya Idan Allah ya Yarda.......

Assalamu alaikum Al’ummar jahar Zamfara masu girma da daraja, Ni Sen. Saidu Muhammad Dansadau ina mai sanar daku cewe Idan Allah ya bamu nasara a Zaben 2019 zanyi iya kokari na bada kulawa sosai a kan harkar Lafiya duba ga rashin kulawar Gwamnati a harkar, Idan Allah ya yarda zamuyi Iya Kokarinmu na mun samar da Asibitoci a cikin Birni Da Karkara dake fadin Jihar Zamfara, Bayan haka zamu bada Magunguna Kyauta Ga marasa lafiya da wadanda basu da karfi Da Izinin Ubangiji. Ku zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau domin ceton Jihar Zamfara. Sako Daga: Programmers Association of Zamfara State👩‍💻👨‍💻

Sakon Jaje Zuwa Ga Mutanen Zamfara Daga Bakin Sen. Saidu Muhammad Dansadau

Sen. Saidu Muhammad Dansadau yana zubarda hawayensa akan abunda yake faruwa a Jihar Zamfara. Sannan Kuma ya umarce ni da na isar da sakon jajantawa akan Iftila’in da ya faru ga Al’ummar: JANGERU KWARE KURYA KURSASA BADARAWA ZANGEME  GURBIN BORE KAURA  SHINKAFI  ZURMI TSAFE MARADUN Da Zamfara Baki Daya da sauran Kauyukan Zamfara wadanda Masifa da zubar da Jini Tare da Garkuwa da Mutane wadanda ta shafa. Wannan Masifa abar dubawa ce ya kamata Gwamnatin Jaha da Mahukunta su tashi tsaye domin ganin cewa an kawo karshen wannan masifa.  Sen. Saidu Muhammad Dansadau yasha alwashin Idan Allah yasa yayi Nasara matsalar Tsaro ita ce Abu na Farko da zai Magance da Izinin Allah. Muna Fatan Allah yaba Sen. Saidu Muhammad Dansadau a Matsayin Gwamnan Jihar Zamfara 2019. Allah ya bamu zaman lafiya a Jihar mu da Kasa baki daya.    Programmers Association of Zamfara state 👨‍💻👩‍💻

Senator Saidu Muhammad Dansadau Wishes To Christians

Senator Saidu Muhammad Dansadau send his best wishes to christians for celebrating their Christmas season. May the melody and spirit of the holidays fill your home with love and peace. I wish you all the best and happy New Year too!

Kira Na Musamman Zuwa Ga Samarin Jihar Zamfara

INA MATASA! INA MATASA!! INA MATASA!!! Ina matasa Musamman Na jihar Zamfara To Ga Namu Sen. Saidu Muhammad Dansadau Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau A Jam'iya Mai Alamar Zuma Waton National Rescue Movement (NRM) Domin: 1. Inganta Harkar Tsaro A Jihar Zamfara 2. Domin Samun Aikin Dogaro Da kai Domin Rage radadin Talauchi 3. Samar da Tallafi Ga Matasa Wurin Harkar Makaranta 4. Samar da Aikin Yi Na  Force 👮‍♂ Gamasu Ra'ayin shiga ta hanya mai sauki 5. Samarda Kayan Sport Gamasu Yin Wasan Kwallo Domin Rage Ta 'ammali Da miyagun kwayoyi 6. Ina Matasanmu Masu Sha'awar kasuwanchi To kuma Ba'a barku A baya Ba Anyi Tanade Tanade Domin Tallafawa Harkar kauswanchi A jihar Zamfara Yi Amfani Da kuri'arka Domin Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau a 2019  ALLAH NE GATAN SEN. DANSADAU  SAKO DAGA  Programmers Association of Zamfara state 👩‍💻👨‍💻

Zan Kula Da Harkar Karatu A Jihar Zamfara........

 Ilimi Muhimmin Abu Ne Kuma Shine Ginshikin inganta Rayuwar Jama'a Da Cigaban Ko wache Al'umma Amma Duk Da Haka Rashin Samun Tallafin karatu Ga Yaranmu Da Matasanmu  Yana Kawo Tarnaki Ga Wasu Masu karamin Karfi Wajen Samun Ilimi. Wannan Yasa Mukayi  Kwararran Tanade Tanade Domin Tallafawa Al'ummar Jihar Zamfara Akan Sha'anin  Ilimi Idan  Allah Ya Bamu Nasara. Zanyi Iya Kokarina Wajen Samar da Karin Yawan Masu Ilimi  A Wannan Jaha Tamu Ta Hanyar Tallafawa Masu Karamin Karfi Don Ganin Sun Samu Ilimi , kuma Wannan Har Zuwa Matasanmu  Maza Da Mata Fatan Allah Yabamu Nasara Ameen .        Daga Bakin  *Sen. Saidu Muhammad Dansadau* Dantakarar Gwamna Zamfara 2019 NRM Cheto Programmers Association of Zamfara state 👨‍💻👩‍💻

Zan Kula Da Harkar Noma A Jihar Zamfara......

Zamfara State “Home of Agricultural Products” Farming is Our Pride. Tabbas Lokachi Yayi Da Manoma Zasu Farka Daga Bacci Domin Samun Wannan Garabasa Yi Amfani Da Kuri'arka Dan Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau Ina Manoman Jihar Zamfara To Ga Naku Sen. Saidu Muhammad Dansadau Kuzabi Dattijo Domin Samun Ingantaccjiyar  Aikin Noma A Jiharmu Ta Zamfara Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Samun : 1. Tallafi Gamarasa Karfi Wurin Aikin Noma 2. Samun Taki Kyauta 3. Samun Kayan Aiki Irin Na Zamani Domin Yin Aiki A saukake 4. Dadi Da kari Noman Rani 5. Bada iri Na Zamani Domin inganta Harkar Noma A jiharmu Zabi Dattijo Domin Samun Wannan Garabasar. Sako Daga: Programmers Association of Zamfara state 👨‍💻👩‍💻 .

Zan Kula Da Harkar Tsaro........

*ZANKULA DA HARKAR TSARO  INSHA ALLAH INJI SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.*  Bani da Burin Da Yafi Naga Na Samar  Da Tsaro a Jihar  Zamfara   Domin Inajin Bakin Cikin Yanda Ake kashe Mana Yan'uwa a Zamfara Dakuma Garkuwa Da Mutane Waton ( Kidnapping) a Harshin Turanchi  Duk Al'ummar Da Ba Tsaro To Kwanchiyar Hankali Baya Tare Da Su kuma Duk kudinka inba Tsaro A jiha To Bazaka iya Chin moriyar Abunka Ba Ahalin Yanzu A jihar Zamfara Kana chikin Gidanka Amma Baka tsiraba  Azo A daukeka ko Adauke Iyalinka Haka Zalika Wurin kasuwanchi Shima  Basu Ragaba Makarantu ma haka Uwa uba kauyuka Sai Dai muche Innalillahi Wainna ilaihir Raji'un Ku da garinku Azo a Kora Ku To Da Izinin Allah Da Munsamu Nasara a 2019  Harkar Tsaro itache Abu Na Farko Da Zan Fara kulawa dashi. Allah Yabamu Zaman lafiya Ameen Summa Ameen  Sako Daga   *Sen. Saidu Muhammad Dansadau* Dantakarar Gomnan Jihar Zamfara a karkashin Jam'iyar Chet...

Kira Na Musamman Zuwa Ga Al’ummar Jahar Zamfara

```Ina Mae amfani da Wannan dama domin inyi kira na Musamman zuwa ga al'ummar jahata ta Zamfara Dacewa duk wanda bai karbi katin sa na zabe ba wato (Voter’s Card) to ya hanzarta Izuwa Offishin Hukumar zabe  (INEC) na Karamar hukumarsa domin ya karba....   Wadanda sukayi Sabo, da wadanda nasu ya bata suka kai qorafi, dukkansu sun zama Ready. Kada mu manta dacewa Katin mu na zabe (Voter Card) shine 'yan cinmu, kuma ta hanyarsa kadaine zamu iya Zaben Shuwagabanni na gari wadanda suke son Cigabanmu da Cigaban Jahar mu baki daya.... Voter Card is Ready... Ur Voter Card is ur Right... Go and Collect ur Voter Card.....```  *ALLAH NE GATAN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.* PROGRAMMERS ASSOCIATION OF ZAMFARA STATE 👨‍💻👩‍💻

Sako Zuwa Ga Iyayen Mu Matan Jihar Zamfara

 Ina Iyayen mu Mata Na jihar Zamfara To Ga  dama Ta samu Kuyi Amfani Da kuri'arku Domin Zabar Sen. Saidu Muhammad Dansadau Amatsayin Gwamnan Jihar Zamfara 2019.  SAKON SEN.  SAIDU DANSADAU WAJENKU MATAN JIHAR ZAMFARA: Zamuyi iya kokarin mu wajen kare hakkokin mata da muradinsu a duk inda yakamata haka zalika zamu tallafawa mata wajen rage radadin talauci da zaman banza ta hanyar samar da sana'o'in dogaro da kai, samar da hanyoyin koyawa mata Sana'o'in hannu da basu tallafin jari domin su dogara da kansu. Haka zalika kizabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Samun inganchin Tsaro A Jiharmu Garki Manta Da Abubuwan Da jam'iya Mai Mulki Take Fada Akanku Ai Ansan Da Anbaku Sabulu Lokachin Zabe Da 500 Zaku Saida kuri'arku To Ya kamta Musan Darajar Kuri'a Ku Zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau Domin Share muku Hawaye 2019 Insha Allah.  

Sen. Saidu Muhammad Dansadau: The Man of Integrity

The responsibility of every good citizen is to help in developing his state like Sen. Saidu Muhammad Dansadau To be part of making a good leadership is equally a responsibility of a good citizen. Just as it is, making a formidable foundation that will reflect a good future. And your determination and courageous mind will not be put in vain. Be rest assured with  Sen. Saidu Muhammad Dansadau you will have a better place to live, share and interact with one another with peaceful coexistence between government and people, rich and poor, old and young and work together to improve the economic standard of our state. Creating job opportunities and enhancing welfare of workers. The 2019 election is going to be a campaign of ideas and slogans. It should be about ideas versus no ideas, the future versus the present and the past before the past, helping many versus helping few.... Programmers Association of Zamfara State.

JIYA NA ZAGAYA LUNGU DA SAKO DAKE CIKIN GARIN GUSAU

Mai karatu jiya nazagaya acikin garin gusau inda idanuna suka nuna mini abin farin ciki ganin cewar 'yan uwana sungane gaskiya sunyo inda zasuci gajiyar mulkin dimocradiya. Ako ina kabi sai kadinga yin Arba da walk-side billboard na mai girma dan takarar Governor   zamfara   wato Sen. Saidu Muhammad Dansadau Abin hawansu ma ba abarshi Abaya ba kama daga motoci har izuwa mashuna duk zaka gansu dauke da stickers din mai girma S en. Saidu Muhammad Dansadau   Bangon gidaje ma kuwa su ko maganarsu ba ayi domin kuwa kusan duk dauke suke da posters dinshi Masha Allah!! Masha Allah!! Tabbas inada tabbacin cewar zamfara state  2019 sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau. Programmers Association of Zamfara State.

SAMUN DAN SIYASA IRIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU BA KARAMIN ABIN ALFAHARI BANE GA ZAMFARAWA

Tabbas wannan haka yake mai karatu samunshi acikin fagen siyasar wannan jaha tamu ba karamin abin alfahari bane ga zamfarawa gabaki daya duba  ga wadan nan Abubuwan Na  Alheri Da Yazu muna Dasu A In Allah Yabamu Nasara A zaben 2019.   1. INGANTA HARKAR TSARO A JIHAR ZAMFARA BAKI DAYA   2. INGANTA HARKAR LAFIYA JARI  A JIHA   3. INGANTA HARKAR NOMA TUSHIN ARZIKI. 4. HABBAKA  TATTALIN ARZIKI A JIHA 5. INGANTA HARKAR KASUWANCI A JIHA   6. UWA UBA HARKAR KARATU TUNDAGA MATAKIN FURAMARI HAR IZUWA JAMI'A   7. SAMARWA DA MATASA AIKINYI DA MATA   8. GAIRAN GARI KO BA AMA MAGANA BIRNI  KWALKWAL KARKARA SALAMU ALAIKUM . NRM CHETON AL'UMA Programmers Association of Zamfara State   ‍

Da Mune Mukayi Shekara Takwas (8) Muna Mulki A Zamfara, Da Mafi Yawan Mutane Sun Samu Aikin Yi

'Dan takarar Gwamna a jam'iyyar NRM a jihar Zamfara, Sanata Sa'idu Dansadau ya bayyana cewa matukar suka shekara takwas kan mulki, to duk Dan jihar zamfara sai ya sami aikinyi. 'DanSadau ya bayyana hakan ne a lokacin da yake kaddamar da gangamin yakin Neman zabensa, da ya gabatar a garin Gusau ta jihar Zamfara. Ya kara da cewa idan ka dubi Zamfara shekara Ashirin da suka wuce, sai ka zubda hawaye, saboda yadda zaka ga matasa suna yawo babu aikin yi, kuma ya ce mafiya yawansu duk sun yi karatun boko. Dan takaran na Gwamna ya kara da cewa matukar al'ummar jihar zamfara suka zabi wannan Jam'iyya  ta NRM, to kowane Dan zamfara sai ya sami aikinyi , kuma sai an dinga zuwa Kaduna ko Kano ana dauko ma'aikata saboda a basu aikinyi. Da ya koma kan matsalar tsaro ya ce ya zama wajibi ga al'ummar jihar zamfara dasu fitone kwansu da kwarkwatansu don yakar Azzalumai, sabo  da Allah baya son zalunci. Ya ce kama daga Azzalumai masu kwashe kudin al'umma...

Zamfara 2019: Let's Get Ready For The War

Senator Saidu Dansadau has urged electorates to get ready for war against the crop of leadership at the helm of affairs in the state. Flagging off his campaign in Gusau, Zamfara state capital Sen. Dansadau said “let us get ready for war against bad governance”. According to him, it is the responsibility of all good people of the state to rise against the crop of leaders and terminate their misrule. He described the issue of state of insecurity as pathetic as innocent citizens were being killed on daily basis. “This is worst government ever, where those in charge of leadership have no concern for the security of lives and property of the people “, he added. He said that, security would receive top priority in the NRM government, if elected next year. Sen. Dansadau further gave a blueprint of his administration if elected, saying agriculture, security, economy and social development would receive top priority in the state. He assured that people in the state would see peace and would ...

RESCUE MOVEMENT!!!

KODA YAUSHE BURIN Sen. Saidu Muhammad Dansadau  SHINE SAMAR DA AIKIN YI GA DINBIN MATASAN JIHAR ZAMFARA. Abin Tashin Hankali Ne Da Firgici Daban Tsoro Idan Har Matasa Basuda Aikin Yi Zasu Iya Zama Komai "Yan Fashi, Kidnapers Yan Mafia Daidai Sauran Su. Hakan Na Faruwa Ne Dalilin Rikon Sakainar Kashi Da Shugabannin Baya Dana Yanzu Sukayi Bangaren Gudanar Mulki Ga Al'ummar Jahar ZAMFARA Baki Daya. Mulkin Sen. Saidu Muhammad Dansadau  Zai Gudanar Da Matukar Kebo Matsalar Aikin Yi Ga Al'umma Da Matsalar Da Ke Haifar Da Rashin Zaman Lafiya Da Ayukka Marasa Kyau Ga Matasa. Gwanatin Da Sen. Saidu Muhammad Dansadau   Yakeson Kafawa Zata Nemo Hanyoyin Aikinyi Cikin Hanzari, Domin Kawo Cigaban Jihar Mu Ta ZAMFARA Da Kawar Da Batun Rashin Aikin Yi Ga 'Ya'yan Bayanmu Masu Tasowa Yanzu. ZAMFARAWA Taimakon Daya Kamata Muyiwa Kanmu Da Kanmu Shine Muba Sen. Saidu Muhammad Dansadau  Kuri'ar Zabe Mai Zuwa Na 2019 Domin Ya Zamo GOVERNOR A Jihar ZAMFARA Tareda Fatan Ubang...

Don't miss out!!! NRM party application is now available.............

This the official App for National Rescue Movement NRM Campaign. You can monitor all the campaign activities through this app. It will keep you with NRM through the campaign and the race. This app allows you to have NRM platform with you always. Below are some Screenshots of the App. You can download this Android app via: http://www.mediafire.com/file/7qo4trbx9nwx3ug/NRM.apk/file

Senator Saidu Muhammad Dansadau at Zamfara State NRM Campaign

Zamfara ta Dattijo ce 2019 Insha Allah!!!

SEN. SAIDU DANSADAU: An Aspirant that fits in anywhere

Some months back when we began telling  the  people of Zamfara State   about the  aspirations  of this aspirant, we were  careful to  unveil to the constituency the  versatility  of this aspirations and how  this  aspirations  is itself a Mine that the entire constituency  could access and develop from. We were  careful to tell those that want to  hear  that  the coming of this new and vibrant  democrat  is not just to rescue the  constituency  but to set  the constituency  on the path of a  more safer and  well  sophisticated future. Where the child  of the common man could acquire  education in a more conducive environment, where  a farmer in this  consti- tuency could do well like his  mates in other constituency, where the  youths  could be  giving a more better  environment to develop a...

An Interview with Senator Saidu Muhammad Dansadau

Senator Seidu Dansadau is a front line politician. One of his strongest points is his integrity. Rather than go with the crowd because of the pecuniary gains attached to such action, Dansadau would rather stay alone. His brand new car gift rejection offer by the then governor, senator Ahmed Sani Yerima, was legendary.  Until he declined to return to the Senate in 2007,he was a member of the defunct All Nigeria Peoples Party, ANPP.  Dansadau, together with like minds, formed the newly registered National Rescue Mission, NRM to which he chaired. He is presently the governorship candidate of his party in Zamfara state for the coming general election in February, 2019. In this interview,  Dansadau explained why he is contesting the election and what his party is offering the Nigerian public especially in the restructuring of Nigeria if voted into power at the centre.  Q: What makes your party, NRM,  different from other parties.  A: Of all the pol...

THE NEW FACE OF NIGERIA

NATIONAL RESCUE MOVEMENT, NRM The New Face of Nigeria PREAMBLE Nigeria, as a nation, is failing. All the ingredients that make a nation survive and succeed are receding in Nigeria. There is no sense of nationhood. In resignation, people cleave to their ethnic sentiments. There are no visible signs of development to measure against the massive inflow of resources the country has had over the years. Tired of waiting, the people provide for themselves, all the amenities the government should provide for them. Infrastructure has become derelict, with no maintenance system in place. Insecurity is at an all-time high. Horrid mass murders are become a defining signature in the polity. Impunity is on the rise. There is no consequence for bad behavior. There is increasing poverty. The door of corruption has opened wider. There is fear in the land of what may happen next. Insurgency and terrorism have persisted. Public servants rape the treasury for private gain. There is indolence, g...