Assalamu Alaikum. Muna Godiya Ga Allah Subhanahu Wata'Alah Daya Bamu Sen. Saidu Muhammad Dansadau Namiji A jiharmu Muna Godiya Sen. Dansadau Bisa Ga kukanmu Da Kakai a Wurin Mr. President Muhammadu Buhari Akan Sha'anin Tsaro Da Ya'addabe mu a jiharmu ta Zamfara Yanzu haka Sanadiyar Kai Kukanmu a Wurin Buhari. Buhari ya yayi izni afara aiki gadan gadan Muna Da hakikanin Kafi Governor Yanzu Jin Zafin Abunda yake faruwa a Jihar Zamfara Allah yabaka Nasara a 2019 saboda Ba kamar Sen. Dansadau a ‘Yantakarar Governor a Jihar Zamfara. Programmers Association of Zamfara state 👨💻👩💻
In support of Sen. Saidu Muhammad Dansadau for Governor Zamfara State 2019 Insha Allah.
I already reserved my vote to you sir and equally compelled to convince and mobilize others to go for you. You're better than all of them as I once opportuned to witness your previous representation at senatorial race. You're most welcomed sir, just feel voted.
ReplyDelete