Ina Masoyya Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari To Ga takwaransa wato Sen. Saidu Muhammad Dansadau, ina Amfani da wannan Dama Domin nayi kira Zuwaga Al’ummar Jihar Zamfara Kuzabi Chanchanta Kuzabi Nagarta a 2019 . Sanin Kammu ne A chire siyasa A chiki kunsan bamuda dantakara Wanda yakai Sen. Saidu Muhammad Dansadau nagarta Don haka Ina baku shawara domin Kuzabi Buhari/Dansadau a 2019 Domin inganta harkar tsaro, Samun tallafi, Samun Ilimiba jiharmu, tallafawa masu karamin karfi, tallafi wurin harkar Noma Da kiwo da dai sauransu. Allah ya Bamu Nasara 2019. Ameen Programmers Associative of zamfara state π¨π»π©π»*

Comments
Post a Comment