Skip to main content

OUR VISION


1.To raise a motions that developed both human capital and infrastructures in Zamfara state.
2.Establishment of free educational coaching centres for learners preparing for external examinations such as WAEC, NECO, UTME etc
3.Youth and Women Empowerment.
4.One of our vision is to provide employment to the people of Zamfara State. 
5.To assist our people in their academics activities and health care.
6. To make Zamfara State safe and economically viable State built on exponential human capital development, fairness and equity.

Comments

Popular posts from this blog

FAHIMTAR DA MUKAYI WA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

FAHIMTAR DA MUKA YIWA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU Bayan kammala nazari da bincike tare da tuntuba  da neman shawarwari cewa a halin da siyasar jihar Zamfara take ciki a yau, babu wani mutum wanda ya cancanta da jagorancin jihar a 2019 don ceto al’ummar Zamfara sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau, Gamji sha sassaka, gagara tarkon mahassada, sawun giwa badda na rakumi, bauna mai tafiyar kasaita, gugar karfe garnakaki, hadarin sama sai saurare, madugun nasara, sadauki, adili, mai gaskiya da rikon amana, haziki, jarumi, mai juriya, mai hikima, mai hakuri,  mai son zaman lafiya, mai farin jini abokin kowa, gogaggen dan siyasa kuma masanin siyasar zamani, mai tausayin talakawa da kishin al’ummar jihar Zamfara, masanin makamar aiki, mai kyakkyawar manufa kuma dattijo a furucinsa da ayyukansa tare da dalilan da yasa muka zabe shi a matsayin wanda ya kamata mu mara wa baya domin cimma kuduroran da muka sanya wa gaba. Sako Daga........ Programmers Association...

Zan Kula Da Harkar Lafiya Idan Allah ya Yarda.......

Assalamu alaikum Al’ummar jahar Zamfara masu girma da daraja, Ni Sen. Saidu Muhammad Dansadau ina mai sanar daku cewe Idan Allah ya bamu nasara a Zaben 2019 zanyi iya kokari na bada kulawa sosai a kan harkar Lafiya duba ga rashin kulawar Gwamnati a harkar, Idan Allah ya yarda zamuyi Iya Kokarinmu na mun samar da Asibitoci a cikin Birni Da Karkara dake fadin Jihar Zamfara, Bayan haka zamu bada Magunguna Kyauta Ga marasa lafiya da wadanda basu da karfi Da Izinin Ubangiji. Ku zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau domin ceton Jihar Zamfara. Sako Daga: Programmers Association of Zamfara State👩‍💻👨‍💻

RUWA RUWA RUWA BABA!!!

 ZANKULA DA HARKAR RUWA IDAN HAR ALLAH YA BANI GOVERNOR 2019 INSHA ALLAH INJI SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU.                    Bani Da Burin Da Yafi Naga Na Samar Da Ruwan Sha Ingantattu A Zamfara, Domin Inajin Bakin Cikin Safiya Ta Waye Amaimakon Kaga Yaro Yanufi Hanyar Zuwa Makaranta Sai Yanufi Hanyar Nemawa Uwayensa Ruwan Sha   Gaskiya Wannan Abun Yana Ban Haushi Wanda Koda Yaushe Banida Buri Irin Naga Na Inganta Rayuwar Jihata Ta Zamfara. A Koda Yaushe Ruwa Sun Kasance Tamkar Sune Rayuwa Ta Dan Adam Idan ba Ruwa ba Rayuwa, Da Wannan Dalilin ne Yasa Nakeso Na Kula Da Ruwa Insha Allah Domin Matsalar Ruwa Ta Zama Tamkar Matsala Abar ‘Kawa Koda Yaushe Bani Burin Gina Gida Ko Na Hau Mota Illah Naga Na Inganta Yankina Da Ababen More Rayuwa Kamar Yanda Sauran Makwotanmu Suke Irinsu Sokoto, Kebbi Kaduna, Katsina Da Dai Sauran su. Wannan Shine Burina Insha Allah Ina Rokon Allah Ya Cika Muna Wanann Buri Namu Na Alheri. Ameen....