Skip to main content

OUR MISSION


My motive for contesting the governorship is because of the socio-economic challenges Zamfara State experienced from 1999 till date. Zamfara is one of the unfortunate states in Nigeria that since 1999 till date has never got a leader that attempted to provide good governance. That is why the state is going through the insecurity and other challenges it has faced so far. There is no state in the country that has gone through agony, ordeal, and predicament of insecurity like Zamfara State. I also want to mentor the youth in Zamfara in such a way that through my politics, my behavior, attitude, character and my leadership by example, will culminate to the provision of good governance. I also want to show Nigeria and Nigerians and in fact Africa that it is quite possible to provide good governance in Nigeria. My hope and prayer is that if God, in his mercy, wisdom and power, gives me the governorship of the state in 2019 and helps me to get to the 2nd term and helps the party to govern the state for minimum of three terms, I am going to make Zamfara the envy of the remaining states in the federation. There is a plan to make Zamfara State Africa’s center for commerce and SMEs. I will as well, make Zamfara State the model of mechanized agriculture, not only in Nigeria but Africa. If you govern well, you earn respect of your people. However, that respect would come when you act according to the rule of law. A leader must be ‘untribalistic’ and unbiased. He must be just, fair, equitable to all, irrespective of political inclination, religion, sex and geographical location. Everyone will be treated the same in all respects.

#WE STAND WITH SEN. DANSADAU 2019

Comments

Popular posts from this blog

Da Mune Mukayi Shekara Takwas (8) Muna Mulki A Zamfara, Da Mafi Yawan Mutane Sun Samu Aikin Yi

'Dan takarar Gwamna a jam'iyyar NRM a jihar Zamfara, Sanata Sa'idu Dansadau ya bayyana cewa matukar suka shekara takwas kan mulki, to duk Dan jihar zamfara sai ya sami aikinyi. 'DanSadau ya bayyana hakan ne a lokacin da yake kaddamar da gangamin yakin Neman zabensa, da ya gabatar a garin Gusau ta jihar Zamfara. Ya kara da cewa idan ka dubi Zamfara shekara Ashirin da suka wuce, sai ka zubda hawaye, saboda yadda zaka ga matasa suna yawo babu aikin yi, kuma ya ce mafiya yawansu duk sun yi karatun boko. Dan takaran na Gwamna ya kara da cewa matukar al'ummar jihar zamfara suka zabi wannan Jam'iyya  ta NRM, to kowane Dan zamfara sai ya sami aikinyi , kuma sai an dinga zuwa Kaduna ko Kano ana dauko ma'aikata saboda a basu aikinyi. Da ya koma kan matsalar tsaro ya ce ya zama wajibi ga al'ummar jihar zamfara dasu fitone kwansu da kwarkwatansu don yakar Azzalumai, sabo  da Allah baya son zalunci. Ya ce kama daga Azzalumai masu kwashe kudin al'umma...

Zan Kula Da Harkar Lafiya Idan Allah ya Yarda.......

Assalamu alaikum Al’ummar jahar Zamfara masu girma da daraja, Ni Sen. Saidu Muhammad Dansadau ina mai sanar daku cewe Idan Allah ya bamu nasara a Zaben 2019 zanyi iya kokari na bada kulawa sosai a kan harkar Lafiya duba ga rashin kulawar Gwamnati a harkar, Idan Allah ya yarda zamuyi Iya Kokarinmu na mun samar da Asibitoci a cikin Birni Da Karkara dake fadin Jihar Zamfara, Bayan haka zamu bada Magunguna Kyauta Ga marasa lafiya da wadanda basu da karfi Da Izinin Ubangiji. Ku zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau domin ceton Jihar Zamfara. Sako Daga: Programmers Association of Zamfara StateπŸ‘©‍πŸ’»πŸ‘¨‍πŸ’»

Sakon Jaje Zuwa Ga Mutanen Zamfara Daga Bakin Sen. Saidu Muhammad Dansadau

Sen. Saidu Muhammad Dansadau yana zubarda hawayensa akan abunda yake faruwa a Jihar Zamfara. Sannan Kuma ya umarce ni da na isar da sakon jajantawa akan Iftila’in da ya faru ga Al’ummar: JANGERU KWARE KURYA KURSASA BADARAWA ZANGEME  GURBIN BORE KAURA  SHINKAFI  ZURMI TSAFE MARADUN Da Zamfara Baki Daya da sauran Kauyukan Zamfara wadanda Masifa da zubar da Jini Tare da Garkuwa da Mutane wadanda ta shafa. Wannan Masifa abar dubawa ce ya kamata Gwamnatin Jaha da Mahukunta su tashi tsaye domin ganin cewa an kawo karshen wannan masifa.  Sen. Saidu Muhammad Dansadau yasha alwashin Idan Allah yasa yayi Nasara matsalar Tsaro ita ce Abu na Farko da zai Magance da Izinin Allah. Muna Fatan Allah yaba Sen. Saidu Muhammad Dansadau a Matsayin Gwamnan Jihar Zamfara 2019. Allah ya bamu zaman lafiya a Jihar mu da Kasa baki daya.    Programmers Association of Zamfara state πŸ‘¨‍πŸ’»πŸ‘©‍πŸ’»