Skip to main content

Sen. Saidu Muhammad Dansadau Wishes You A Happy New Year!!!


Sen. Saidu Muhammad Dansadau advice on this New Year: Do not look at what will happen in the New Year. Concentrate on what  you will do each day. Be awake to change, ready to move forward and put things into action, knowing that each day is not wasted, because it can never be found again. Happy New Year!



Programmers Association of Zamfara state๐Ÿ‘จ‍๐Ÿ’ป๐Ÿ‘ฉ‍๐Ÿ’ป

Comments

Popular posts from this blog

FAHIMTAR DA MUKAYI WA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

FAHIMTAR DA MUKA YIWA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU Bayan kammala nazari da bincike tare da tuntuba  da neman shawarwari cewa a halin da siyasar jihar Zamfara take ciki a yau, babu wani mutum wanda ya cancanta da jagorancin jihar a 2019 don ceto al’ummar Zamfara sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau, Gamji sha sassaka, gagara tarkon mahassada, sawun giwa badda na rakumi, bauna mai tafiyar kasaita, gugar karfe garnakaki, hadarin sama sai saurare, madugun nasara, sadauki, adili, mai gaskiya da rikon amana, haziki, jarumi, mai juriya, mai hikima, mai hakuri,  mai son zaman lafiya, mai farin jini abokin kowa, gogaggen dan siyasa kuma masanin siyasar zamani, mai tausayin talakawa da kishin al’ummar jihar Zamfara, masanin makamar aiki, mai kyakkyawar manufa kuma dattijo a furucinsa da ayyukansa tare da dalilan da yasa muka zabe shi a matsayin wanda ya kamata mu mara wa baya domin cimma kuduroran da muka sanya wa gaba. Sako Daga........ Programmers Association...

DANSADAU STUDENTS ENLIGHTMENT FORUM

    Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Tare da Dantakarar Governor Zamfara State karkashin jam’iyya NRM National Rescue Movement  Waton Sen. Saidu Muhammad Dansadau     Suna  Farin Chikin gayyatar Al’ummar Jihar zamfara Zuwa Wajen Taro Wadda za’ayi kamar haka Rana:5th February 2019  Dakin Taro : maryam multipurpose  Hall Gusau / Tudun wada zamfara State Time: 9:00 ๐Ÿ•˜   For more Information contact Us  08034213555/07068519179  Programmer Association of zamfara state ๐Ÿ‘ฉ‍๐Ÿ’ป๐Ÿ‘จ‍๐Ÿ’ป*

Zan Kula Da Harkar Lafiya Idan Allah ya Yarda.......

Assalamu alaikum Al’ummar jahar Zamfara masu girma da daraja, Ni Sen. Saidu Muhammad Dansadau ina mai sanar daku cewe Idan Allah ya bamu nasara a Zaben 2019 zanyi iya kokari na bada kulawa sosai a kan harkar Lafiya duba ga rashin kulawar Gwamnati a harkar, Idan Allah ya yarda zamuyi Iya Kokarinmu na mun samar da Asibitoci a cikin Birni Da Karkara dake fadin Jihar Zamfara, Bayan haka zamu bada Magunguna Kyauta Ga marasa lafiya da wadanda basu da karfi Da Izinin Ubangiji. Ku zabi Sen. Saidu Muhammad Dansadau domin ceton Jihar Zamfara. Sako Daga: Programmers Association of Zamfara State๐Ÿ‘ฉ‍๐Ÿ’ป๐Ÿ‘จ‍๐Ÿ’ป