Skip to main content

Posts

Showing posts from 2019

While We Agree That Zamfara State..............

While we agree that zamfara state must be great, we must understand that the necessity for that to happen requires all individuals to obtain their PVC and vote in leaders that will focus on the right policies and models that will chart a new path to that greatness. For this reason, I am shining the light on a creative and innovative leader. A leader per excellence, A leader whose political performance has characterizes him as one of the best reformers the state have. His dedication and commitment to stamp out the rising tide of poverty, insecurity, poor quality education and youth unemployment puts him as the most effective candidate and the best option for the people of zamfara state. The economy of our state needs a visionary leader with potentials to attract investors and technological innovators into the system. The youths of our state needs a leader that will promote youth inclusion in the allocation of goods, services and improve values that will shape their individual and col...

Senator Saidu Muhammad Dansadau Agenda

DANSADAU STUDENTS ENLIGHTMENT FORUM

    Amadadin Wannan Kungiya Mai Suna Asama Tare da Dantakarar Governor Zamfara State karkashin jam’iyya NRM National Rescue Movement  Waton Sen. Saidu Muhammad Dansadau     Suna  Farin Chikin gayyatar Al’ummar Jihar zamfara Zuwa Wajen Taro Wadda za’ayi kamar haka Rana:5th February 2019  Dakin Taro : maryam multipurpose  Hall Gusau / Tudun wada zamfara State Time: 9:00 πŸ•˜   For more Information contact Us  08034213555/07068519179  Programmer Association of zamfara state πŸ‘©‍πŸ’»πŸ‘¨‍πŸ’»*

Sama Baba Kasa Baba!!!!

Ina Masoyya Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari To Ga takwaransa wato Sen. Saidu Muhammad Dansadau, ina Amfani da wannan Dama Domin nayi kira Zuwaga Al’ummar Jihar Zamfara Kuzabi Chanchanta Kuzabi Nagarta a 2019 . Sanin Kammu ne A chire siyasa A chiki kunsan bamuda dantakara Wanda yakai Sen. Saidu Muhammad Dansadau nagarta Don haka Ina baku shawara domin Kuzabi Buhari/Dansadau a 2019 Domin inganta harkar tsaro, Samun tallafi, Samun Ilimiba jiharmu, tallafawa masu karamin karfi, tallafi wurin harkar Noma Da kiwo da dai sauransu. Allah ya Bamu Nasara 2019. Ameen                                                                                      Programmers Associative of zamfara state πŸ‘¨‍πŸ’»πŸ‘©‍πŸ’»*

FAHIMTAR DA MUKAYI WA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

FAHIMTAR DA MUKA YIWA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU Bayan kammala nazari da bincike tare da tuntuba  da neman shawarwari cewa a halin da siyasar jihar Zamfara take ciki a yau, babu wani mutum wanda ya cancanta da jagorancin jihar a 2019 don ceto al’ummar Zamfara sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau, Gamji sha sassaka, gagara tarkon mahassada, sawun giwa badda na rakumi, bauna mai tafiyar kasaita, gugar karfe garnakaki, hadarin sama sai saurare, madugun nasara, sadauki, adili, mai gaskiya da rikon amana, haziki, jarumi, mai juriya, mai hikima, mai hakuri,  mai son zaman lafiya, mai farin jini abokin kowa, gogaggen dan siyasa kuma masanin siyasar zamani, mai tausayin talakawa da kishin al’ummar jihar Zamfara, masanin makamar aiki, mai kyakkyawar manufa kuma dattijo a furucinsa da ayyukansa tare da dalilan da yasa muka zabe shi a matsayin wanda ya kamata mu mara wa baya domin cimma kuduroran da muka sanya wa gaba. Sako Daga........ Programmers Association...

Sen. Saidu Muhammad Dansadau Wishes You A Happy New Year!!!

Sen. Saidu Muhammad Dansadau advice on this New Year: Do not look at what will happen in the New Year. Concentrate on what  you will do each day. Be awake to change, ready to move forward and put things into action, knowing that each day is not wasted, because it can never be found again. Happy New Year! Programmers Association of Zamfara stateπŸ‘¨‍πŸ’»πŸ‘©‍πŸ’»