Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2019

FAHIMTAR DA MUKAYI WA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU

FAHIMTAR DA MUKA YIWA HALAYE DA KUDURORIN SEN. SAIDU MUHAMMAD DANSADAU Bayan kammala nazari da bincike tare da tuntuba  da neman shawarwari cewa a halin da siyasar jihar Zamfara take ciki a yau, babu wani mutum wanda ya cancanta da jagorancin jihar a 2019 don ceto al’ummar Zamfara sai Sen. Saidu Muhammad Dansadau, Gamji sha sassaka, gagara tarkon mahassada, sawun giwa badda na rakumi, bauna mai tafiyar kasaita, gugar karfe garnakaki, hadarin sama sai saurare, madugun nasara, sadauki, adili, mai gaskiya da rikon amana, haziki, jarumi, mai juriya, mai hikima, mai hakuri,  mai son zaman lafiya, mai farin jini abokin kowa, gogaggen dan siyasa kuma masanin siyasar zamani, mai tausayin talakawa da kishin al’ummar jihar Zamfara, masanin makamar aiki, mai kyakkyawar manufa kuma dattijo a furucinsa da ayyukansa tare da dalilan da yasa muka zabe shi a matsayin wanda ya kamata mu mara wa baya domin cimma kuduroran da muka sanya wa gaba. Sako Daga........ Programmers Association...

Sen. Saidu Muhammad Dansadau Wishes You A Happy New Year!!!

Sen. Saidu Muhammad Dansadau advice on this New Year: Do not look at what will happen in the New Year. Concentrate on what  you will do each day. Be awake to change, ready to move forward and put things into action, knowing that each day is not wasted, because it can never be found again. Happy New Year! Programmers Association of Zamfara state👨‍💻👩‍💻